
Maganin Niimar Mata da Maza PC
Abdu Matashi
Download Maganin Niimar Mata da Maza on PC With GameLoop Emulator
Maganin Niimar Mata da Maza on PC
Maganin Niimar Mata da Maza, coming from the developer Abdu Matashi, is running on Android systerm in the past.
Now, You can play Maganin Niimar Mata da Maza on PC with GameLoop smoothly.
Download it in the GameLoop library or search results. No more eyeing the battery or frustrating calls at the wrong time any more.
Just enjoy Maganin Niimar Mata da Maza PC on the large screen for free!
Maganin Niimar Mata da Maza Introduction
ALAMOMIN MACE MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:
Jin Zafi Lokacin Saduwa.
KaiQayin Gaba.
Fitar Farin Ruwa A Gaba.
Warin Gaba.
Gushewar Sha’awa.
ALMOMIN NAMIJI MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:
Kankancewar Gaba.
KaiQayin Matse-Matsi.
Saurin Kawowa (Inzali).
Gushewar Sha’awa.
kaiQayin Gaba.
Da Sauransu.
GA YADDA ZA’A MAGANCE SHI:
ABIN DA ZA’A NEMA:
Namiji Goro Guda Biyar (5).
Citta Mai Yatsu Guda Biyar (5).
Tafarnuwa Uku Ko Hudu (3)(4).
Lemon Tsami Guda Biyar (5).
YADDA ZA’AYI DASU:
Asamu shi wannan Namijin Goro da Cittar da kuma Tafarnuwa din sai a yayyanka su kanana sai kuma a samu wuri mai kyau a jajjagasu.
Sai a samu tukunya a zubasu sai a kawo wannan Lemon tsamin a yayyanka shi sai a matse ruwansa a cikin tukunyar da’aka zuba wadancen tare da bawon lemon tsamin,
Sai a dora a wuta a tafasa su idan ya dan dahu sosai sai a sauke za’a iya hadawa da zuma don yadanyi dadi idan yakansace baza’a iya shansa haka ba.
Za’a dinga shansa rabin kofi Safe da Yamma dakuma da Dare, har natsawon sati daya, Insha Allahu Za’a rabu da cutar sanyi.
Allah yasamu dace Kuma don Allah duk wanda yasamu wannan Sako to yatura a wasu shafukan don mutane su amfana.
Tags
Health-&Information
Developer
Abdu Matashi
Latest Version
1.1.0
Last Updated
2022-02-26
Category
Health-fitness
Available on
Google Play
Show More
How to play Maganin Niimar Mata da Maza with GameLoop on PC
1. Download GameLoop from the official website, then run the exe file to install GameLoop
2. Open GameLoop and search for “Maganin Niimar Mata da Maza” , find Maganin Niimar Mata da Maza in the search results and click “Install”
3. Enjoy playing Maganin Niimar Mata da Maza on GameLoop
Minimum requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-8300
Memory
8GB RAM
Storage
1GB available space
Recommended requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-9320
Memory
16GB RAM
Storage
1GB available space