
Kalaman Soyayya - Masu dadi PC
Abdu Matashi
Download Kalaman Soyayya - Masu dadi on PC With GameLoop Emulator
Kalaman Soyayya - Masu dadi on PC
Kalaman Soyayya - Masu dadi, coming from the developer Abdu Matashi, is running on Android systerm in the past.
Now, You can play Kalaman Soyayya - Masu dadi on PC with GameLoop smoothly.
Download it in the GameLoop library or search results. No more eyeing the battery or frustrating calls at the wrong time any more.
Just enjoy Kalaman Soyayya - Masu dadi PC on the large screen for free!
Kalaman Soyayya - Masu dadi Introduction
1.
Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!
2.
So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!
3.
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.
* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* soyayyar zamani
* yadda ake soyayya
* kalaman soyayya
* soyayyar zamani
* littafan soyayya
* masoya
* littafin soyayya
* ilimin soyayya
* rayuwar aure da zaman aure
* rayuwar aure
* ilimin aure da soyayya
* makauniyar soyayya
* soyayya zallah
* sakonnin soyayya
4.
Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!! Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! In kuma kinyi musu ku jaraba kugani!!
* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* soyayya
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
* soyayya da kaunar juna
* rayuwar soyayya da aure
Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.
Tags
DatingInformation
Developer
Abdu Matashi
Latest Version
1.1.0
Last Updated
2024-08-25
Category
Dating
Available on
Google Play
Show More
How to play Kalaman Soyayya - Masu dadi with GameLoop on PC
1. Download GameLoop from the official website, then run the exe file to install GameLoop
2. Open GameLoop and search for “Kalaman Soyayya - Masu dadi” , find Kalaman Soyayya - Masu dadi in the search results and click “Install”
3. Enjoy playing Kalaman Soyayya - Masu dadi on GameLoop
Minimum requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-8300
Memory
8GB RAM
Storage
1GB available space
Recommended requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-9320
Memory
16GB RAM
Storage
1GB available space