
Maganin Niimar Mata da Maza 電腦版
Abdu Matashi
用GameLoop模拟器在電腦上玩Maganin Niimar Mata da Maza
Maganin Niimar Mata da Maza 電腦版
來自發行商 Abdu Matashi 的 Maganin Niimar Mata da Maza 能夠在安卓系統上運行。
現在,您可以在電腦上使用 GameLoop 模擬器流暢地玩 Maganin Niimar Mata da Maza。
在 GameLoop 遊戲庫或搜索結果中下載。 不需要再暢玩遊戲時盯著電池電量或被令人懊惱的來電打斷。
只需在電腦大屏幕上免費下載暢玩Maganin Niimar Mata da Maza 電腦版!
Maganin Niimar Mata da Maza 簡介
ALAMOMIN MACE MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:
Jin Zafi Lokacin Saduwa.
KaiQayin Gaba.
Fitar Farin Ruwa A Gaba.
Warin Gaba.
Gushewar Sha’awa.
ALMOMIN NAMIJI MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:
Kankancewar Gaba.
KaiQayin Matse-Matsi.
Saurin Kawowa (Inzali).
Gushewar Sha’awa.
kaiQayin Gaba.
Da Sauransu.
GA YADDA ZA’A MAGANCE SHI:
ABIN DA ZA’A NEMA:
Namiji Goro Guda Biyar (5).
Citta Mai Yatsu Guda Biyar (5).
Tafarnuwa Uku Ko Hudu (3)(4).
Lemon Tsami Guda Biyar (5).
YADDA ZA’AYI DASU:
Asamu shi wannan Namijin Goro da Cittar da kuma Tafarnuwa din sai a yayyanka su kanana sai kuma a samu wuri mai kyau a jajjagasu.
Sai a samu tukunya a zubasu sai a kawo wannan Lemon tsamin a yayyanka shi sai a matse ruwansa a cikin tukunyar da’aka zuba wadancen tare da bawon lemon tsamin,
Sai a dora a wuta a tafasa su idan ya dan dahu sosai sai a sauke za’a iya hadawa da zuma don yadanyi dadi idan yakansace baza’a iya shansa haka ba.
Za’a dinga shansa rabin kofi Safe da Yamma dakuma da Dare, har natsawon sati daya, Insha Allahu Za’a rabu da cutar sanyi.
Allah yasamu dace Kuma don Allah duk wanda yasamu wannan Sako to yatura a wasu shafukan don mutane su amfana.
標籤
Health-&訊息
開發商
Abdu Matashi
最新版本
1.1.0
更新時間
2022-02-26
類別
Health-fitness
同時可用
Google Play
更多
如何在電腦上用 GameLoop 玩 Maganin Niimar Mata da Maza
1. 從官網下載GameLoop,然後運行exe文件安裝GameLoop
2. 打開GameLoop,搜索“Maganin Niimar Mata da Maza”,在搜索結果中找到Maganin Niimar Mata da Maza,點擊“安裝”
3. 享受在 GameLoop 上玩 Maganin Niimar Mata da Maza 的樂趣
Minimum requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-8300
Memory
8GB RAM
Storage
1GB available space
Recommended requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-9320
Memory
16GB RAM
Storage
1GB available space