
Maganin Niimar Mata da Maza PC
Abdu Matashi
قم بتنزيل Maganin Niimar Mata da Maza على جهاز الكمبيوتر باستخدام GameLoop Emulator
Maganin Niimar Mata da Maza على الكمبيوتر الشخصي
Maganin Niimar Mata da Maza ، القادم من المطور Abdu Matashi ، يعمل على نظام Android في الماضي.
الآن ، يمكنك لعب Maganin Niimar Mata da Maza على جهاز الكمبيوتر باستخدام GameLoop بسلاسة.
قم بتنزيله في مكتبة GameLoop أو في نتائج البحث. لا مزيد من الانتباه إلى البطارية أو المكالمات المحبطة في الوقت الخطأ بعد الآن.
ما عليك سوى الاستمتاع بجهاز Maganin Niimar Mata da Maza على الشاشة الكبيرة مجانًا!
Maganin Niimar Mata da Maza مقدمة
ALAMOMIN MACE MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:
Jin Zafi Lokacin Saduwa.
KaiQayin Gaba.
Fitar Farin Ruwa A Gaba.
Warin Gaba.
Gushewar Sha’awa.
ALMOMIN NAMIJI MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:
Kankancewar Gaba.
KaiQayin Matse-Matsi.
Saurin Kawowa (Inzali).
Gushewar Sha’awa.
kaiQayin Gaba.
Da Sauransu.
GA YADDA ZA’A MAGANCE SHI:
ABIN DA ZA’A NEMA:
Namiji Goro Guda Biyar (5).
Citta Mai Yatsu Guda Biyar (5).
Tafarnuwa Uku Ko Hudu (3)(4).
Lemon Tsami Guda Biyar (5).
YADDA ZA’AYI DASU:
Asamu shi wannan Namijin Goro da Cittar da kuma Tafarnuwa din sai a yayyanka su kanana sai kuma a samu wuri mai kyau a jajjagasu.
Sai a samu tukunya a zubasu sai a kawo wannan Lemon tsamin a yayyanka shi sai a matse ruwansa a cikin tukunyar da’aka zuba wadancen tare da bawon lemon tsamin,
Sai a dora a wuta a tafasa su idan ya dan dahu sosai sai a sauke za’a iya hadawa da zuma don yadanyi dadi idan yakansace baza’a iya shansa haka ba.
Za’a dinga shansa rabin kofi Safe da Yamma dakuma da Dare, har natsawon sati daya, Insha Allahu Za’a rabu da cutar sanyi.
Allah yasamu dace Kuma don Allah duk wanda yasamu wannan Sako to yatura a wasu shafukan don mutane su amfana.
العلامات
Health-&معلومة
مطور
Abdu Matashi
احدث اصدار
1.1.0
آخر تحديث
2022-02-26
فئة
Health-fitness
متاح على
Google Play
أظهر المزيد
كيف تلعب Maganin Niimar Mata da Maza مع GameLoop على جهاز الكمبيوتر
1. قم بتنزيل GameLoop من الموقع الرسمي ، ثم قم بتشغيل ملف exe لتثبيت GameLoop.
2. افتح GameLoop وابحث عن "Maganin Niimar Mata da Maza" ، وابحث عن Maganin Niimar Mata da Maza في نتائج البحث وانقر على "تثبيت".
3. استمتع بلعب Maganin Niimar Mata da Maza على GameLoop.
Minimum requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-8300
Memory
8GB RAM
Storage
1GB available space
Recommended requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-9320
Memory
16GB RAM
Storage
1GB available space