
Littafin Hisnul Muslim PC
Abdu Matashi
گیم لوپ ایمولیٹر کے ساتھ PC پر Littafin Hisnul Muslim ڈاؤن لوڈ کریں۔
پی سی پر Littafin Hisnul Muslim
Littafin Hisnul Muslim، جو ڈویلپر Abdu Matashi سے آرہا ہے، ماضی میں اینڈرائیڈ سسٹم پر چل رہا ہے۔
اب، آپ پی سی پر Littafin Hisnul Muslim آسانی سے GameLoop کے ساتھ چلا سکتے ہیں۔
اسے GameLoop لائبریری یا تلاش کے نتائج میں ڈاؤن لوڈ کریں۔ مزید غلط وقت پر بیٹری یا مایوس کن کالوں پر نظر نہیں ڈالی جائے گی۔
بس بڑی سکرین پر Littafin Hisnul Muslim PC کا مفت میں لطف اٹھائیں!
Littafin Hisnul Muslim تعارف
FALALAR ZIKIRI Allah Madaukakin Sarki ya ce:
Fazkuriniy Azkurkum Washkuruliy Wala Takfuruni. Ku ambace ni zan ambace ku, ku gode mini kada ku butulce mini" [Bakara, aya ta 152].
Ya'ayyuhallazina Amanuzkurullaha Zikran Kathiran. Ya ku wadanda suka yi imani ku ambaci Allah ambato mai yawa". (Ahzab aya ta 41).
Wazzakirinallaha Kathiyran Wazzakirati A'addanlahu
Lahum magfiratan Wa'ajran Aziyman.
Da masu ambaton Allah da yawa maza, da masu ambatonsa mata, Allah ya tanadar musu gafara da lada mai girma". [Ahzab, aya ta 35]
Wazkurrabbaka Fiy Nafsika Tadarru'an Wakhiyfatan waduwanaljahri Minal kawli Bil'guduwi Wal'asali Walatakun Minalgafiliyna. Kuma ka ambaci Ubangijinka a cikin zuciyarka, kana mai kankan da kai da tsoro, ba da daukaka murya ba (saka-tsaki) tsakanin asirtawa, da bayyanawa, da safe da marece, kuma kada ka zamo daga cikin gafalallu".
[A'araf, aya ta 205]. Kuma Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce; "Misalin wanda yake ambaton Ubangijinsa da wanda ba ya ambaton Ubangijinsa, kamar misalin rayayye da matacce ne".
(Duba Sahihul Bukhari tare da Sharhinsa Fat'hul Bari (11/208). Muslim ya rawaito shi da lafazin; 'Misalin gida da ake ambaton Allah a cikinsa, da wanda ba a ambaton Allah a cikinsa kamar misalin rayayye ne da matacce". (1/539).)
Kuma ya ce: "Shin ba na ba ku labarin mafi alherin ayyukanku ba, kuma mafi tsarkinsu a wajen Srkin da yake mallakar ku, kuma mafi daukakarsu ga darajojinku, kuma mafi alheri gare ku daga ciyar da zinariya da azurfa kuma mafi alheri gare ku da ku hadu da abokan gabanku ku rika dukan wuyayinsu, suna dukan wuyayinku? Suka ce ka ba mu labari. Ya ce: Ambaton Allah Madaukaki".
(Tirmizi (5/459), da Ibn Majah (2/1245). Duba Sahih Ibn Majah (2/316). Da Sahihul Tirmizi (3/139).)
ٹیگز
تعلیممعلومات
ڈویلپر
Abdu Matashi
تازہ ترین ورژن
1.2
آخری تازہ کاری
2020-02-03
قسم
تعلیم
پر دستیاب ہے۔
Google Play
مزید دکھائیں
پی سی پر گیم لوپ کے ساتھ Littafin Hisnul Muslim کیسے کھیلا جائے۔
1. آفیشل ویب سائٹ سے گیم لوپ ڈاؤن لوڈ کریں، پھر گیم لوپ انسٹال کرنے کے لیے exe فائل چلائیں۔
2. گیم لوپ کھولیں اور "Littafin Hisnul Muslim" تلاش کریں، تلاش کے نتائج میں Littafin Hisnul Muslim تلاش کریں اور "انسٹال کریں" پر کلک کریں۔
3. گیم لوپ پر Littafin Hisnul Muslim کھیلنے کا لطف اٹھائیں۔
Minimum requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-8300
Memory
8GB RAM
Storage
1GB available space
Recommended requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-9320
Memory
16GB RAM
Storage
1GB available space