Sakon Soyayya Hausa Da Turanci PC
Abrahamjr
Download Sakon Soyayya Hausa Da Turanci on PC With GameLoop Emulator
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci sa PC
Ang Sakon Soyayya Hausa Da Turanci, na nagmumula sa developer na Abrahamjr, ay tumatakbo sa Android systerm sa nakaraan.
Ngayon, maaari mong laruin ang Sakon Soyayya Hausa Da Turanci sa PC gamit ang GameLoop nang maayos.
I-download ito sa GameLoop library o mga resulta ng paghahanap. Hindi na tumitingin sa baterya o nakakadismaya na mga tawag sa maling oras.
I-enjoy lang ang Sakon Soyayya Hausa Da Turanci PC sa malaking screen nang libre!
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci Panimula
Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.
Shi so na gaskiya ba ya taba duba tsawon lokacin da aka ɗauka ana tare ko wani canji na rayuwa a saboda haka sonka ke karuwa a cikin zuciyata a kowace rana.
A kullum kana k’ara zama saurayi a idanuwana, kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana. A tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka.
Samun ki a rayuwata ya bani k’warin guiwar tunkarar matsalata da samun nasara a kan dukkan abun da na sa a gaba.
Kulawarki a kaina na kara min jarumta soyayyarki a gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum.
Na gode matata ina alfahari da samun ki a rayuwata. Ina nan cike da kewarki cikin zumudin son dawowa gida na sanya ki a idanuwana.
Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.
Mungode.
Tags
Books-&Information
Developer
Abrahamjr
Latest Version
7.2.0
Last Updated
2023-08-04
Category
Books-reference
Available on
Google Play
Show More
How to play Sakon Soyayya Hausa Da Turanci with GameLoop on PC
1. Download GameLoop from the official website, then run the exe file to install GameLoop
2. Open GameLoop and search for “Sakon Soyayya Hausa Da Turanci” , find Sakon Soyayya Hausa Da Turanci in the search results and click “Install”
3. Enjoy playing Sakon Soyayya Hausa Da Turanci on GameLoop
Minimum requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-8300
Memory
8GB RAM
Storage
1GB available space
Recommended requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-9320
Memory
16GB RAM
Storage
1GB available space