Malaysia
  • Global
  • Türkiye
  • Việt Nam
  • México
  • Perú
  • Colombia
  • Argentina
  • Brasil
  • India
  • ประเทศไทย
  • Indonesia
  • Malaysia
  • Philippines
  • 中國香港
  • 中國台灣
  • السعودية
  • مصر
  • پاکستان
  • Россия
  • 日本
Muat turun
Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau

Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau for PC

4.2Version: 2.4

AdamsDUT

Muat turun

Muat turun Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau pada PC Dengan GameLoop Emulator

Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau pada PC

Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau, datang daripada pembangun AdamsDUT, sedang berjalan pada sistem Android pada masa lalu.

Kini, Anda boleh bermain Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau pada PC dengan GameLoop dengan lancar.

Muat turunnya dalam pustaka GameLoop atau hasil carian. Tiada lagi melihat bateri atau panggilan yang mengecewakan pada masa yang salah lagi.

Hanya nikmati Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau PC pada skrin besar secara percuma!

Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau Pengenalan

Wannan permohonan yana dauke da tarihe-tarihe na musulunci tunga kan annabawa Allah,

rayuwar manzo Allah da Ahlin Gidan sa, Wasu Daga cikin sahaban manzo allah wanda suka taimaka kwarai wajen KAFA addinin Allah, Yake-yaken da manzon allah Yayi da dai sauran su, wanda Sheikh ibrahim Aminu Daurawa Ke gabatarwa, duk sati yang kuma ake watsa shi radio gidajen Daban-Daban. bersinar muka ga ya Dace muyi permohonan wanda mutane zasu su saurara saukake a.

Allah ya Sakawa Sheikh ibrahim Aminu daurawa Domin Yayi kokari wajen Yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa Domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya Bamu ikon ji da kuma amfani Daga Abin da awal saurara.

Bayan Kudin dikerjakan na Sheikh ibrahim Aminu daurawa kuliah da kuma nasihu oleh Sheikh ibrahim Aminu daurawa duk yang cikin Wannan manhaja idan akayi duba.

Akwai karatun malam Sheikh ibrahim Aminu daurawa mp3 Akan Illar harshe, matsalolin aure oleh Sheikh ibrahim Aminu daurawa mp3 dai sauransu.

za kuma yang iya Samun Wasu karatuttukan na Wasu malam irin su sheikh mahmud jafar adam, Syaikh Albani zariya, sheikh ali Isah fantami, Shiekh kabir gombe.

Akwai karatun alqur'ani na Wasu manyan makaranta kamar

lengkap quran luar talian dengan sheikh abdulrahman al-Sudais

bacaan quran yang indah oleh sheikh maher almuquiy

lengkap quran luar talian dengan Shiekh abdolbasit

bacaan quran oleh mishary alfasy mp3 luar talian dan sebagainya.

Don allah idan har kaji dadin Wannan kundin dikerjakan oleh Sheikh ibrahim Aminu daurawa untuk Kayi berkongsi din sa ga sauran yan Uwa musulmai Domin suma su samu su amfana.

kuma kada yang manta Kedudukan yi Kudin dikerjakan oleh Sheikh ibrahim Aminu daurawa.

Kadan Daga cikin tarihin Sheikh ibrahim Aminu daurawa,

TARIHIN Sheik Aminu DAURAWA KANO: -Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina

shahararren malami ne, wanda ake Kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-

Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, yang Fagge unguwar, Kusa da

tsohuwar tashar Kuka. Tsawon shekaru Arba'in, kuma yana karantar da ilimi yang zauren gidansa,

bayan kasuwanci da sana'ar Dinki, Domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-

Mustapha, Daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

An haife ni yang ga ranar 1 Wata Janairu shekara ta 1969, cikin Garin Kano, yang lamba Gida mai 32

unguwar kofar Mazugal, yang karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan

Karami, kuma na haddace shi yang lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da

na yi, na kuma ci GABA da Neman ilimi, Domin fadada karatun addini, yang manyan wajen wadansu

mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, Wasu na Alqur'ani Zalla, Wasu na ilimi

da fannoninsa Daban-Daban. Wadannan manyan malamai su ne:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa a.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, Layin tagwayen Gida, wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa a.

3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa a.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran tilawa wajensa a.

6. Sheikh Auwal Isa 'Yan Tandu, wanda na yi Lugga da fiqihu da hadith wajensa a.

7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage Layin tagwayen Gida, wanda na yi Lugga da fiqihu da tafsir yang

wajensa.

8. Sheikh Idi Kajjin 'Yan Awaki, wanda na yi hadith da Lugga wajensa a.

9. Sheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi Lugga da fiqihu yang wajensa.

10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu wajensa a.

11. Sheikh Usman Gwammaja, Layin Azara, wanda na yi hadith da Lugga da fiqihu da Tarikh yang

wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi wajensa a. Allah ya ji

qansa da Rahama!

12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da Lugga wajensa a. Wannan malami, yang

wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul jahiliah. Malami ne mai

haquri da juriyar karantarwa.

da dai sauran malamai Daban Daban yang duniya.

Tunjukkan Lagi

Pratonton

  • gallery
  • gallery

Tag

Music-&

Maklumat

  • pemaju

    AdamsDUT

  • Versi Terkini

    2.4

  • Kemas Kini Terakhir

    2020-09-11

  • kategori

    Music-audio

  • Ada pada

    Google Play

Tunjukkan Lagi

Cara bermain Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau dengan GameLoop pada PC

1. Muat turun GameLoop dari laman web rasmi, kemudian jalankan fail exe untuk memasang GameLoop.

2. Buka GameLoop dan cari "Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau", cari Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau dalam hasil carian dan klik "Pasang".

3. Nikmati bermain Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau di GameLoop.

Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau

Music & Audio
Muat turun

Minimum requirements

OS

Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit

GPU

GTX 1050

CPU

i3-8300

Memory

8GB RAM

Storage

1GB available space

Recommended requirements

OS

Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit

GPU

GTX 1050

CPU

i3-9320

Memory

16GB RAM

Storage

1GB available space

Lagi Apl Serupa

Lihat semua

Berita Berkaitan

Lihat semua

Lagi Apl daripada AdamsDUT

Lihat semua
Klik Untuk Pasang