Littafin Hisnul Muslim PC
Abdu Matashi
Download Littafin Hisnul Muslim on PC With GameLoop Emulator
Littafin Hisnul Muslim pada PC
Littafin Hisnul Muslim, datang daripada pembangun Abdu Matashi, sedang berjalan pada sistem Android pada masa lalu.
Kini, Anda boleh bermain Littafin Hisnul Muslim pada PC dengan GameLoop dengan lancar.
Muat turunnya dalam pustaka GameLoop atau hasil carian. Tiada lagi melihat bateri atau panggilan yang mengecewakan pada masa yang salah lagi.
Hanya nikmati Littafin Hisnul Muslim PC pada skrin besar secara percuma!
Littafin Hisnul Muslim Pengenalan
FALALAR ZIKIRI Allah Madaukakin Sarki ya ce:
Fazkuriniy Azkurkum Washkuruliy Wala Takfuruni. Ku ambace ni zan ambace ku, ku gode mini kada ku butulce mini "[Bakara, aya ta 152].
Ya'ayyuhallazina Amanuzkurullaha Zikran Kathiran. Ya ku wadanda suka yi imani ku ambaci Allah ambato mai yawa ". (Ahzab aya ta 41).
Wazzakirinallaha Kathiyran Wazzakirati A'addanlahu
Lahum magfiratan Wa'ajran Aziyman.
Da masu ambaton Allah da yawa maza, da masu ambatonsa mata, Allah ya tanadar musu gafara da lada mai girma ". [Ahzab, aya ta 35]
Wazkurrabbaka Fiy Nafsika Tadarru'an Wakhiyfatan waduwanaljahri Minal kawli Bil'guduwi Wal'asali Walatakun Minalgafiliyna. Kuma ka ambaci Ubangijinka cikin zuciyarka, kan da da kanaka da tsai da daa daukaka murya ba (saka-tsaki) tsakanin asirtawa, da bayyanawa, da aman da marece, kuma kada ka zamo daga cikin gafalallu ".
[A'araf, aya ta 205]. Kuma Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce; "Misalin wanda yake ambaton Ubangijinsa da wanda ba ya ambaton Ubangijinsa, kamar misalin rayayye da matacce ne".
(Duba Sahihul Bukhari tare da Sharhinsa Fat'hul Bari (11/208). Muslim yang rawaito shi da lafazin; 'Misalin gida da ake ambaton Allah a cikinsa, da wanda ba ambaton Allah a cikinsa kamar misalin rayayye ne da matacce ". (1/539).)
Kuma ya: "Shin ba na ba labarin mafi alherin ayyukanku ba, kuma mafi tsarkinsu a wajen Srkin da yake mallakar ku, kuma mafi daukakarsu ga darajojinku, kuma mafi alheri gare ku daga ciyar da zinariya da azurfa kuma mafi alheri gare ku da Saya telah mengucapkan terima kasih kepada rukun dukan wuyayinsu, suna dukan wuyayinku? Suka ce ka ba mu labari: Ya ce: Ambaton Allah Madaukaki ".
(Tirmizi (5/459), da Ibn Majah (2/1245). Duba Sahih Ibn Majah (2/316) Da Sahihul Tirmizi (3/139).
Tags
EducationInformation
Developer
Abdu Matashi
Latest Version
1.2
Last Updated
2020-02-03
Category
Education
Available on
Google Play
Show More
Cara bermain Littafin Hisnul Muslim dengan GameLoop pada PC
1. Muat turun GameLoop dari laman web rasmi, kemudian jalankan fail exe untuk memasang GameLoop.
2. Buka GameLoop dan cari "Littafin Hisnul Muslim", cari Littafin Hisnul Muslim dalam hasil carian dan klik "Pasang".
3. Nikmati bermain Littafin Hisnul Muslim di GameLoop.
Minimum requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-8300
Memory
8GB RAM
Storage
1GB available space
Recommended requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-9320
Memory
16GB RAM
Storage
1GB available space