
Kalaman Soyayya Da Kauna PC
Abdu Matashi
Download Kalaman Soyayya Da Kauna on PC With GameLoop Emulator
Kalaman Soyayya Da Kauna pada PC
Kalaman Soyayya Da Kauna, datang daripada pembangun Abdu Matashi, sedang berjalan pada sistem Android pada masa lalu.
Kini, Anda boleh bermain Kalaman Soyayya Da Kauna pada PC dengan GameLoop dengan lancar.
Muat turunnya dalam pustaka GameLoop atau hasil carian. Tiada lagi melihat bateri atau panggilan yang mengecewakan pada masa yang salah lagi.
Hanya nikmati Kalaman Soyayya Da Kauna PC pada skrin besar secara percuma!
Kalaman Soyayya Da Kauna Pengenalan
1.
Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!
2.
Jadi gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!
3.
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.
* koyi soyayya
* soyayya zalah
* soyayya da farin ciki
* soyayyar zamani
* yadda ake soyayya
* kalaman soyayya
* soyayyar zamani
* littafan soyayya
* masoya
* littafin soyayya
* ilimin soyayya
* rayuwar aure da zaman aure
* rayuwar aure
* ilimin aure da soyayya
* makauniyar soyayya
* soyayya zalah
* sakonnin soyayya
Jin dadi da walwala ba za su taba samuwa a tattare da ni ba matukar babu soyayyarki a cikin zuciyata. Kin zama tauraruwa da ke haska ilahirin bishiyoyi da furannin da suke a lambun zuciyata.
Hai Yan Mata dafatar kina cikin nutsuwa ana sauraren waazi dakyau, kinsace zuciyata Soyayyarki ta mamayeni tunanin ki yazama aikina kowane lokaci Love U! Sekian
Kalaman bada hakuri a soyayya
Yan mata kiyi hakuri ba network, ki kwanta kawai saida safe Love U! Nama kenan?
Inaga sembilan yakamata nayi fushi dake saboda yanayin yadda kika kasa nunamin Soyayya Amma kuma banyiba saikece zakice bakiji dadiba? ke nama daakayi?
* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* soyayya
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
* soyayya da kaunar juna
* rayuwar soyayya da aure
Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.
Tags
DatingInformation
Developer
Abdu Matashi
Latest Version
1.1.3
Last Updated
2024-08-18
Category
Dating
Available on
Google Play
Show More
Cara bermain Kalaman Soyayya Da Kauna dengan GameLoop pada PC
1. Muat turun GameLoop dari laman web rasmi, kemudian jalankan fail exe untuk memasang GameLoop.
2. Buka GameLoop dan cari "Kalaman Soyayya Da Kauna", cari Kalaman Soyayya Da Kauna dalam hasil carian dan klik "Pasang".
3. Nikmati bermain Kalaman Soyayya Da Kauna di GameLoop.
Minimum requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-8300
Memory
8GB RAM
Storage
1GB available space
Recommended requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-9320
Memory
16GB RAM
Storage
1GB available space