
Kalaman Soyayya - Masu dadi for PC
Abdu Matashi
Unduh Kalaman Soyayya - Masu dadi di PC Dengan Emulator GameLoop
Kalaman Soyayya - Masu dadi di PC
Kalaman Soyayya - Masu dadi, berasal dari pengembang Abdu Matashi, berjalan di sistem Android di masa lalu.
Sekarang, Anda dapat memainkan Kalaman Soyayya - Masu dadi di PC dengan GameLoop dengan lancar.
Unduh di perpustakaan GameLoop atau hasil pencarian. Tidak ada lagi memperhatikan baterai atau panggilan frustasi pada waktu yang salah lagi.
Nikmati saja Kalaman Soyayya - Masu dadi PC di layar besar secara gratis!
Kalaman Soyayya - Masu dadi Pengantar
1.
Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!
2.
Jadi gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!
3.
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.
*koyi soyayya
*soyya zallah
* soyayya da farin ciki
* soyayyar zamani
*yadda ake soyayya
* kalaman soyayya
* soyayyar zamani
*littafan soyayya
* masoya
*littafin soyayya
* ilimin soyayya
*rayuwar aure da zaman aure
*rayuwar aure
* ilimin aure da soyayya
*makauniyar soyayya
*soyya zallah
*sakonnin soyayya
4.
Nakan raba berani ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala gami da farnashu ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!! Kema zaki iya juya turn na wantan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! Di kuma kinyi musu ku jaraba kugani!!
* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* soyayya
*kundin kalaman soyayya
*kundin masoya
* soyayya da kaunar juna
*rayuwar soyayya da aure
Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.
Tag
KencanInformasi
Pengembang
Abdu Matashi
Versi Terbaru
1.1.0
Terakhir Diperbarui
2024-08-25
Kategori
Kencan
Tersedia di
Google Play
Menampilkan lebih banyak
Cara memainkan Kalaman Soyayya - Masu dadi dengan GameLoop di PC
1. Download GameLoop dari situs resminya, lalu jalankan file exe untuk menginstal GameLoop.
2. Buka GameLoop dan cari “Kalaman Soyayya - Masu dadi”, temukan Kalaman Soyayya - Masu dadi di hasil pencarian dan klik “Install”.
3. Nikmati bermain Kalaman Soyayya - Masu dadi di GameLoop.
Minimum requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-8300
Memory
8GB RAM
Storage
1GB available space
Recommended requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-9320
Memory
16GB RAM
Storage
1GB available space