
Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau para PC
AdamsDUT
Baixe Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau no PC com o emulador GameLoop
Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau no PC
Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau, vindo do desenvolvedor AdamsDUT, está rodando no sistema Android no passado.
Agora, você pode jogar Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau no PC com GameLoop sem problemas.
Faça o download na biblioteca GameLoop ou nos resultados da pesquisa. Chega de ficar de olho na bateria ou fazer chamadas frustrantes na hora errada.
Apenas aproveite o Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau PC na tela grande gratuitamente!
Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau Introdução
Wannan yana aplicação DAUKE da tarihe-tarihe na musulunci tunga kan annabawa Allah,
rayuwar manzo Allah da Ahlin Gidan sa, wasu daga cikin sahaban manzo allah wanda suka taimaka kwarai wajen kafa addinin Allah, yake-Yaken da manzon allah yayi da dai sauran su, wanda Sheikh ibrahim Aminu Daurawa ke gabatarwa, duk sati um kuma ake Watsa shi um rádio gidajen daban-Daban. brilho muka ga ya Dace Muyi wanda aplicação mutane zasu su saurara um saukake.
Allah ya Sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa domin yayi Kokari wajen yayi Kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya Bamu ícone ji da Kuma amfani daga abin da muka saurara.
Bayan Kudin tarihi na Sheikh ibrahim aminu daurawa palestras da Kuma nasihu por Sheikh ibrahim aminu daurawa duk um cikin Wannan manhaja Idan akayi Duba.
Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure por Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.
za kuma um iya samun Wasu karatuttukan na Wasu malam IRIN su Sheikh jafar mahmud adam, sheikh Albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.
Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar
completa quran desligada por Sheikh Abdulrahman al-sudais
bela recitação Alcorão pelo sheikh Maher almuquiy
completa Alcorão offline abdolbasit shiekh
recitação Alcorão por Mishary alfasy mp3 offline e assim por diante.
Don allah Idan har kaji dadin Wannan Kundin tarihi por Sheikh ibrahim aminu daurawa para Kayi partilha din sa ga sauran yan UWA musulmai domin suma su samu su amfana.
kuma kada uma manta uma classificação yi Kudin tarihi por Sheikh ibrahim aminu daurawa.
kadan daga cikin tarihin Sheikh ibrahim aminu daurawa,
TARIHIN SHEIK Aminu DAURAWA KANO: -Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina
ne malami shahararren, kira wanda ake Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-
Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, um Fagge unguwar, kusa da
tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba'in, Yana kuma karantar da ilimi um zauren gidansa,
bayan kasuwanci da sana'ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-
Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.
Um haife ni um ranar 1 ga wata Janairu shekara TA 1969, a uma cikin garin Kano, um lamba gida mai 32
unguwar Kofar Mazugal, um karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan
Karami, kuma na haddace shi um lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da
na yi, na kuma ci gaba da Neman ilimi, domin fadada karatun addini, um Manyan wajen wadansu
mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, Wasu na Alqur'ani zalla, Wasu na ilimi
da fannoninsa daban-Daban. Wadannan Manyan malamai su ne:
1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani um wajensa.
2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur'ani um wajensa.
3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani um wajensa.
4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.
5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran Tilawa um wajensa.
6. Sheikh Auwal Isa ‘Yan Tandu, wanda na yi lugga da fiqihu da hadith um wajensa.
7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsir um
wajensa.
8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wanda na yi hadith da lugga um wajensa.
9. littafi Sheikh Zakari Mai, wanda na yi lugga da fiqihu um wajensa.
10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu um wajensa.
11. Sheikh Usman Gwammaja, Azara layin, wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da Tarikh um
wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi um wajensa. Allah ya ji
qansa da Rahama!
12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga um wajensa. Wannan malami, uma
wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul Jahiliyya. Malami ne mai
haquri da juriyar karantarwa.
da dai sauran malamai daban daban um Duniya.
Tag
Music-&Em formação
Desenvolvedor
AdamsDUT
Última versão
2.4
Ultima atualização
2020-09-11
Categoria
Music-audio
Disponível em
Google Play
Mostre mais
Como jogar Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau com GameLoop no PC
1. Baixe o GameLoop do site oficial e execute o arquivo exe para instalar o GameLoop.
2. Abra o GameLoop e procure por “Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau”, encontre Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau nos resultados da pesquisa e clique em “Install”.
3. Divirta-se jogando Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau no GameLoop.
Minimum requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-8300
Memory
8GB RAM
Storage
1GB available space
Recommended requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-9320
Memory
16GB RAM
Storage
1GB available space