
Kalaman Hikima para PC
Suhailsen Technologies
Baixe Kalaman Hikima no PC com o emulador GameLoop
Kalaman Hikima no PC
Kalaman Hikima, vindo do desenvolvedor Suhailsen Technologies, está rodando no sistema Android no passado.
Agora, você pode jogar Kalaman Hikima no PC com GameLoop sem problemas.
Faça o download na biblioteca GameLoop ou nos resultados da pesquisa. Chega de ficar de olho na bateria ou fazer chamadas frustrantes na hora errada.
Apenas aproveite o Kalaman Hikima PC na tela grande gratuitamente!
Kalaman Hikima Introdução
Manhajar Kalaman Hikima tana kunshe da bangarori da yawa a cikin ta. Zaka samu dubannin gajerun maganganu da suka hada da hadisai, ayoyin Alqur'ani, Kalaman Hikima daga manyan malaman musulunci da sauran gajerun maganganu na fadakarwa, wa'azantarwa da tunatarwa akan addinin Musulunci. Duk domin dorawa a kafofin sada zumunci na zamani kamar Facebook, WhatsApp, Twitter, Instagram da sauransu.
Manhajar tana da saukin amfani, domin zata nuna maka yanda zakayi amfani da ita a farkon budewa, kuma kaima idan kana da wani abun da kake so ka rubuta a ciki, akwai bangaren da zai baka damar ka rubuta cikin sauki
Hakika Annabi s.a.w ya kwadaita akan yada ilimi awaje da dama acikin Hadisan sa. (Idan Dan Adam ya rasu dukkan aiyukansa sun tsaya, amma banda abubuwa guda uku Sadaka mai gudana, ilimin da ka karantar dashi, Ko yaro na gari da zaiyi masa addua). Kuma ya kwadaita da isar da sakonsa da isar wa wanda baijiba abinda ya tabbata daga Annabi s.a.w
Annabi s.a.w yana cewa: Ku isar da sakona ko da aya guda ce.
Ibn Mubarak Allah yayi masa rahama yana cewa: “Ban san wani abu bayan Annabci mafi Falala da Matsayi da Daraja ga mutum ba,kamar Yada Ilimi””.
Ibnul Qayyim Allah yayi masa Rahama yace: “Yin kyauta da alkhairin yada ilimi shine mafi darajar matakin kyauta, kyàuta da yada Ilimi yafi alkhairi akan kyauta da yada dukiya, domin ilimi yafi dukiya daukaka).
Saboda haka sai a yada shi domin samun mafificin lada
Tag
Books-&Em formação
Desenvolvedor
Suhailsen Technologies
Última versão
4.0
Ultima atualização
2023-08-24
Categoria
Books-reference
Disponível em
Google Play
Mostre mais
Como jogar Kalaman Hikima com GameLoop no PC
1. Baixe o GameLoop do site oficial e execute o arquivo exe para instalar o GameLoop.
2. Abra o GameLoop e procure por “Kalaman Hikima”, encontre Kalaman Hikima nos resultados da pesquisa e clique em “Install”.
3. Divirta-se jogando Kalaman Hikima no GameLoop.
Minimum requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-8300
Memory
8GB RAM
Storage
1GB available space
Recommended requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-9320
Memory
16GB RAM
Storage
1GB available space