
Kalaman Soyayya - Masu dadi para PC
Abdu Matashi
Descarga Kalaman Soyayya - Masu dadi en PC con GameLoop Emulator
Kalaman Soyayya - Masu dadi en PC
Kalaman Soyayya - Masu dadi, proveniente del desarrollador Abdu Matashi, se ejecuta en el sistema Android en el pasado.
Ahora, puedes jugar Kalaman Soyayya - Masu dadi en PC con GameLoop sin problemas.
Descárgalo en la biblioteca de GameLoop o en los resultados de búsqueda. No más mirar la batería o llamadas frustrantes en el momento equivocado nunca más.
Simplemente disfrute de Kalaman Soyayya - Masu dadi PC en la pantalla grande de forma gratuita!
Kalaman Soyayya - Masu dadi Introducción
1.
Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!
2.
So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!
3.
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.
* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* soyayyar zamani
* yadda ake soyayya
* kalaman soyayya
* soyayyar zamani
* littafan soyayya
* masoya
* littafin soyayya
* ilimin soyayya
* rayuwar aure da zaman aure
* rayuwar aure
* ilimin aure da soyayya
* makauniyar soyayya
* soyayya zallah
* sakonnin soyayya
4.
Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!! Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! In kuma kinyi musu ku jaraba kugani!!
* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* soyayya
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
* soyayya da kaunar juna
* rayuwar soyayya da aure
Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.
Etiquetas
CitasInformación
Desarrollador
Abdu Matashi
La última versión
1.1.0
Última actualización
2024-08-25
Categoría
Citas
Disponible en
Google Play
Mostrar más
Cómo jugar Kalaman Soyayya - Masu dadi con GameLoop en PC
1. Descargue GameLoop desde el sitio web oficial, luego ejecute el archivo exe para instalar GameLoop.
2. Abra GameLoop y busque "Kalaman Soyayya - Masu dadi", busque Kalaman Soyayya - Masu dadi en los resultados de búsqueda y haga clic en "Instalar".
3. Disfruta jugando Kalaman Soyayya - Masu dadi en GameLoop.
Minimum requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-8300
Memory
8GB RAM
Storage
1GB available space
Recommended requirements
OS
Windows 8.1 64-bit or Windows 10 64-bit
GPU
GTX 1050
CPU
i3-9320
Memory
16GB RAM
Storage
1GB available space